Muna farin cikin sanarda dukkan yan'uwa cewa GLOBAL NETWORKING VENTURE munyi register da Small and Medium Enterprises Development Agency of Nigeria (SMEDAN) domin cimma bukatun costumers din mu da Kuma cimma manufofin da muke dasu a wannar ma'aikata mai Albarka kamar
Koyar da mai Bukata courses da suka shafi Computer kamar su:
1. Graphic Design ( CorelDRAW, Photoshop, Adobe Illustrator da Adobe Indesign.
2. Microsoft office ( Word, Excel, PowerPoint da Publisher)
3. Video Editing ( Adobe Premiere, Adobe After Effect)
4. Web Design
5. Software Development ( Android Apps, Windows, Web Apps and Desktop Apps. )
